Kayseri
Appearance
![]() | ||||
---|---|---|---|---|
![]() | ||||
| ||||
Suna saboda |
Caesar (en) ![]() | |||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Turkiyya | |||
Province of Turkey (en) ![]() | Kayseri Province (en) ![]() | |||
Babban birnin |
Kayseri Province (en) ![]() | |||
Yawan mutane | ||||
Faɗi | 1,389,680 (2018) | |||
Labarin ƙasa | ||||
Altitude (en) ![]() | 1,050 m | |||
Bayanan tarihi | ||||
Mabiyi |
Caesarea of Cappadocia (en) ![]() | |||
Muhimman sha'ani |
Siege of Caesarea (en) ![]() | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Lambar aika saƙo | 38x | |||
Kasancewa a yanki na lokaci | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 352 | |||
Wasu abun | ||||
| ||||
Yanar gizo | kayseri.bel.tr | |||
![]() ![]() ![]() ![]() |
Kayseri birni ne, da ke a yankin Anatoliya ta Tsakiya, a ƙasar Turkiya. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2014, Kayseri tana da yawan jama'a 1,322,376. An gina birnin Kayseri kafin karni na talatin kafin haihuwar Annabi Issa.
Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]-
Motocin Bas na hada-hada a birnin
-
Birnin Kayseri
-
Wani layin dogo na birnin
-
Mutum-mutumin Sinan, Kayseri
-
Sivas Caddesi, Kayseri
-
Filin jirgin Sama na Kayseri Erkilet
-
Masana'antar ƙera jiragen sama, Kayseri
-
Hilton, Kayseri
-
Birnin Kayseri, Turkiyya da Dutsen Dutsen Erciyes