Kofi Annan

Kofi Atta Annan Ya kasance ɗan diplomasiya ne na ƙasar Ghana wanda ya taɓa zama Sakatare na bakwai na Majalisar Ɗinkin Duniya, daga watan Janairun shekara ta( 1997), zuwa Disambar shekarar ta (2006.)[1] An naɗa shi ɗan Majalisar Ɗinkin Duniya har ya kasance ya ɗauki lambar yabo ta ''Nobel Prize[2]'' a shekarar 2001. Shine wanda ya kafa shugaban ƙungiyar Kofi Annan, da shugaban ƙungiyar dattawan duniya, wanda ƙungiyar Nelson Mandela ta kafa.[3]
Rayuwar farko da karatu
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi Kofi a ranar 8 watan Afrilu shekara (1938) a Kumasi a Gold Coast Ghana kenan a yanzu. Annan ya kuma karanta economics a Macalester College, International Relation a graduate institute Geneva, da kuma management a MIT. Annan ya shiga ƙungiyar UN a shekarar 1962, yana wa ƙungiyar kuka da lafiya na duniya na Geneva.
HOTUNA.
-
Kofi Annan tare da wasu mukarrabai a fadar Bush
-
Kofi Annan a 2005
-
Kofi Annan na jawabi
-
Kofi Annan a taron G8 karo na 32 da Firayim minista Blair
-
Kofi lokacin Afirka green revolution forum
-
Kofi tare da Akbar Rafsanjani a Tehran
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "General Assembly Appoints Kofi Annan of Ghana As Seventh Secretary-general" (Press release). United Nations. 17 December 1996. Retrieved 22 May 2020.
- ↑ "The Nobel Peace Prize 2001". Nobel Foundation. Archived from the original on 19 August 2018. Retrieved 19 August 2018.
- ↑ [1]