Jump to content

Cibiya

Daga Wiktionary
Cibiyar wani mutum

Cibiya About this soundCibiya  Wani rami ne dake tsakiyar cikin mutum.[1]

Suna jam'i.Cibiyoyi

Misalai

[gyarawa]
  • An yankewa jariri cibiya

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,113