batu
Appearance
Hausa
[gyarawa]batu ainihin ginshikin abu, wato jigo kenan.
Suna
[gyarawa]- Isma'il, Aliyu da Sagir Muhammad. Tarihin Shehu Shagari. Kaduna: M & I Essence Publishers, 2003. 233.
- Suka kuma tsame hannayensu daga muhawarorin majalisar a game da wannan batu...
- Umar, Mohammed. Amina. Zaria, Nigeria: Ahmadu Bello University Press, 2009. 117.
- Ina son in tuno maku wasu batutuwa biyu da aka samu daga Larabawa...
- 20 Yuni 2013, "Brazil ta shiga rudani", BBC Hausa:
- ...gabannin jerin zanga-zangar da aka shirya yi a kan batutuwa da dama.
Fassara
[gyarawa]- Faransanci: conversation
- Harshen Portugal: conversa, conversação
- Harshen Swahili: mazungumzo
- Ispaniyanci: conversación
- Larabci: حَدِيث (ḥadīṯ)
- Turanci: conversation, issue, matter[1][2]